Hi, I’m Kate. Today, I’m gonna show you how to prepare dambun couscous recipe. Never skip a recipe of the day again. Here are our most recent very easy family recipes to try. Nowadays, I will make it a little bit tastier. This is gonna smell and look delicious. Not to mention, it’s super satisfying.
Dambun couscous Recipe
Dambun couscous is one of the most popular of current trending meals on earth. It’s appreciated by millions every day. It is easy, it’s fast, it tastes yummy. They’re fine and they look wonderful. Dambun couscous is something that I’ve loved my whole life.
To get started with this particular recipe, we must prepare a few components. You can have dambun couscous using 12 ingredients and 6 steps. Here is how you cook that.
The ingredients needed to make Dambun couscous:
- Get Couscous
- Get Tumeric (kurkur)
- Take Attarugu
- Get Albasa
- Take Albasa mai lawashi
- Get Dakyakkiyar gyada
- Get Mai gyada
- Get Dandano
- Get Gishiri
- Take Tattasai
- Prepare Green beans
- Prepare Yakuwa/zogala
Instructions to make Dambun couscous:
- Da farko zaki zuba couscous dinki a kwano sai ki sa dandano, tumeric(zaki iya amfani da curry idan bakida shi,idan baki son zaki iya barinshi.amfaninshi yabawa couscous din color) gishiri,da man gyada sai ki juya su sosai su hadu.sai ki tanadi ruwan zafin ki ba mai yawa ba amma ruwan ya sha kan couscous dinki sai ki rufe ya jika.
- Ki yanka ganye yakuwan ki da lawashi,idan da zogale zakiyi amfani sai ki tsince ta za ki iya hadasu duka biyu.green beans dinki shima ki yayyanka shi.ki jajjaga attarugu ki da tattasai ki yanka albasan ki.
- Bayan couscous dinki ta jika sai ki zuba duk kayan hadinki da kika yayyaka da kuma wannan dakyakkiyar gyada (zaki samu gyada ki dan daddakata amma ba a so tayi laushi sosai) sai ki juya sosai har sai su hade jikinsu.
- Idan kina da steamer sai kiyi amfani da ita idan kuma bakida steamer zaki samu tukunya ki zuba ruwa a ciki sai ki kifa murfi kwano da zai rufe ruwan,sai ki zuba couscous dinki a kai.idan kinada foil paper sai ki rufe dashi kafin ki rufe da murfin tukunya idan kuma ba kidashi sai ki rufe da Leda.
- Ki turara kaman na minti goma zuwa goma sha biyar daga nan sai ki juye,dambun couscous yayi.
- Note:idan kinq bukatan nama zaki iya amfani da naman da kika yayyashi kanana kokuma nakyakyan nama. Za ki iya amfani da vegetables dinka suka yi miki.
So that’s going to wrap it up with this distinctive dish dambun couscous recipe. Thank you very much for reading. I am confident you can make this at home. There is gonna be more interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to save this page on your browser, and share it to your family, friends and colleague. Thanks again for reading. Let’s cook!


